Matashi mai sana′ar kifi a Najeriya | BATUTUWA | DW | 19.12.2018
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Matashi mai sana'ar kifi a Najeriya

Wani matashi da ke jihar Sakkwato Abdul-ra’uf Mansur wanda kuma ya kammala digirin sa a jami’a ya rungumi sana’ar gidajen kifi na zamani a gidajen masu hannu da shuni wato Aquarium a turance.

A dubi bidiyo 01:33
 • Kwanan wata 19.12.2018
 • Tsawon lokaci 01:33 mintuna
 • Mawallafi Ma'awiyya Abubakar Sadiq (AH)
 • Muhimman kalmomi Najeriya Sakwato
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/3ANbQ