1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sana'ar fenta motoci don dogaro da kai

October 6, 2021

Mansur Muhammad wani matashi ne da bayan kamala karatun sa ya bude wata masana’anta ta yin fentin motoci da sauran abubuwan hawa irin na zamani a Gombe inda kuma ya dauki wasu matasa domin koya musu wannan sana’a.

https://p.dw.com/p/41MBK