Matashi mai figar kaji a Najeriya | Himma dai Matasa | DW | 27.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashi mai figar kaji a Najeriya

Da sana'ar fige kaji, wani matashi a jihar Bauchin Najeriya ya samu nasarar kammala karatunsa na digiri har ma ya fara bautar kasa.

A dubi bidiyo 02:01