Matasa masu sana′ar tuya | BATUTUWA | DW | 06.12.2019
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Matasa masu sana'ar tuya

Saleem Ahmed Ishaq da Ahmad Yakubu matasa ne 'yan makaranta da sukarungumin sana'ar tuya da ba kasafai ake ganin maza na yi ba a tsakanin al'umma, musamman matasa wadanda suka yi karatu.

A dubi bidiyo 01:31
 • Kwanan wata 06.12.2019
 • Tsawon lokaci 01:31 mintuna
 • Mawallafi Zainab Mohammed Abubakar (AAI)
 • Dukkan bidiyo Matasa
 • Rahotanni masu dangantaka Kano
 • Muhimman kalmomi Matasa, Maza, Sana'a, Tuya, Kano
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/3UMGI