Matakin rufe iyakar Najeriya da Benin
August 29, 2019Talla
Gwamnatin dai na fatan zama mai dogaro da kanta musamman wajen noma abinci wanda hakan ya sa ta yi tarnaki akan shigar da shinkafa cikin kasar daga waje.
Shugaban Najeriyar Muhammadu Buhari ya bullo da sabbin manufofi tun bayan hawan sa karagar mulki a 2015 domin rage shigar da kayayyakin kasashen waje da bunkasa kayayyaki na cikin gida da kuma tattalin k Nigeria Benin Grenzeudaden waje.
A cewar shugaban shigo da kayayyakin kasashen waje na yin barazana ga manufofin dogaro da kai.