Mataki maimakon kalamai: Fafutukar mata | Duka rahotanni | DW | 06.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Mataki maimakon kalamai: Fafutukar mata

Sun sha duka da barazana gami da dauri: Amma masu fafutuka saboda 'yancin mata na kada kuri'a ba su saduda ba. A Birtaniya burin ya cika a farkon watan Febrairu na shekarar 1918. Kafin lokacin daguwar hanya ce.