Matakan yaki da almundahana da kudaden jama′a | Siyasa | DW | 13.08.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Matakan yaki da almundahana da kudaden jama'a

Gwamnatocin Najeriya da Nijar na daukar matakan yaki da masu yin sama da fadi da kudaden al'umma

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC

Shugaban Tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya russa hukumar gudanarwar kamfanin samar da man fetur na kasar NNPC a daya da ga cikin matakan da yake ci gaba da dauka domin kakkabe ayyukan cin hanci da karbar rashawa.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin