1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabon salo a siyasar Najeriya

August 9, 2018

A Najeriya siyasar kasar na ci gaba da daukar sabon salo, a daidai lokacin da zaben shekara ta 2019 ke karatowa. Bayan guguwar sauye-sauyen sheka na jam'iyyun siyasa da ta kada, a yanzu kuma hukumar EFCC ce ta rufe asusun wasu jihohi biyu na kasar.

https://p.dw.com/p/32u0h