Masu zuwa sayayya da kekuna a kasar Sudan | Duka rahotanni | DW | 02.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Masu zuwa sayayya da kekuna a kasar Sudan

Wannan mutumin da dan uwansa na tafiya yini biyu domin sayan kofi da lemon, sannan kuma su kan tsallaka kan iyakar Sudan da Sudan ta Kudu da ke da hadarin gaske cikin harkokinsu na kasuwanci.

A dubi bidiyo 03:20
Now live
mintuna 03:20