Masallatai tara da suka shahara a Afirka | Duka rahotanni | DW | 27.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Masallatai tara da suka shahara a Afirka

A birnin Dakar na kasar Senegal an yi bikin bude masallaci mafi girma a yammacin Afirka. Nahirya na alfahari da wuraren ibada masu yawa. Daga shekarar 670 zuwa 2019, masallatan sun dauki hankalin masu zanen gine-gine.