Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Bunkasar da biranen Afrika ke yi ta sanya karuwar masu ababan hawan dake amfani da tituna. Masu tsara birane na kokarin rage cunkoson ababan hawa amma kuma babu kudin yin wannan aikin.
© 2023 Deutsche Welle | Kare bayanai | Bayanan shiga | Ka'idojin shari'a | Tuntuba | Mai amfani da tsarin mobile