Manufofin kasashen waje na Trump kafin zabe | Duka rahotanni | DW | 23.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Manufofin kasashen waje na Trump kafin zabe

Tun farkon yakin neman zabensa a 2016 Trump ya fayyace karara cikin kalmomi biyu jigon manufofinsa na kasashen ketare wato ''America First'', ma'ana Amirka ce a kan gaba amma daga baya ya yi wa manufar kwaskwarima.

Saurari sauti 03:30