Manhajar bayanan marasa lafiya a asibitoci cikin sauki | Duka rahotanni | DW | 25.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Manhajar bayanan marasa lafiya a asibitoci cikin sauki

Wani masanin na'urar kwamfiyuta a kasar Gabon Fabrice Yonawah ya dukufa wajen taimakawa don wadata asibitoci da bayanan marasa lafiya da za a iya samu a kwamfiyuta bayan da kirkiro wata manhaja.

A dubi bidiyo 02:53