1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar ministocin Nijar matan kalilan ne.

Abdourahamane Hassane
April 9, 2021

A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin mata da dama na kasar sun koka dangane da abin da suka kira rabon kura da aka yi a cikin gwamnati inda aka ba su kujeru biyar kawai a sabuwar majalisar ministocin ta kasar.

https://p.dw.com/p/3rmz4