Majalisar Dinkin Duniya za ta yi watsi da matakin Amirka | Labarai | DW | 17.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Majalisar Dinkin Duniya za ta yi watsi da matakin Amirka

Kwamitin sulhu na MDD na yin nazari a kan wani kudiri wanda zai yi watsi da matakin da shugaba Donald Trump ya dauka a kan birnin Kudus.

Kasar Masar  ita ce ta gabatar da wannan kudiri wanda zai yi fatali da matakin na Amirka. Daftarin kudirin wanda manbobi 14 na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniyar suka amince da shi ya tanadi kushe ikirarn da shugaban na Amirka ya yi tare da hanashi yin tassiri.