Mai samar da hasken wutar lantarki | Himma dai Matasa | DW | 16.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mai samar da hasken wutar lantarki

Wani matashi a jihar Sokoto da ke Tarayyar Najeriya, ya rungumi sana'ar samar da hasken wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana. Matashin dai ya ce ya rungumi wannan sana'ar domin ya dogara da kansa ya kuma koyar da matasa domin magance zaman banza.

A dubi bidiyo 01:37