Mahawara kan shirya taron makomar Najeriya | Siyasa | DW | 24.10.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Mahawara kan shirya taron makomar Najeriya

Kwamitin da aka ɗorawa alhakin tsara yadda za a gudanar da taron ƙasa, yana kan zagaya shiyoyin Tarayyar ƙasar don sauraron ra'ayoyin jama'a.

Bisa yadda aka tsara, kwamitin sauraron ra'ayin 'yan Najeriya zai ziyarci jihohi biyu a ko wace shiyya daga shiyoyin ƙasar shida. Kawo yanzu dai batun shirya taron makomar ƙasar yana karo da banbancin ra'ayi tsakanin 'yan ƙasar.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin