1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Hotuna 12
Asumpta Lattus, Julia HahnAugust 16, 2013
https://p.dw.com/p/19RBV

Dubban 'yan Afirka na daukar kasadar bi ta teku don shiga Italiya, musamman a lokacin bazara. Sun yi amanna akwai aikin yi da manyan motocin shiga a Turai. Amma ga da yawa wannan burin na mutuwa da zarar sun iso Turai.