Madinka masu kayan kawa na ado na kwalisa a Yuganda | BATUTUWA | DW | 12.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Madinka masu kayan kawa na ado na kwalisa a Yuganda

Madinka masu kayan kawa na ado na kwalisa a Yuganda na samar da guraben ayyukan yi ga matasa da dama sakamakon yadda ake sha’awar tufafin da suke dinkawa sosai, har ma suka dara tufafafi na kasashen ketare da ke shigowa kasar samun kasuwa abin da ya kara habaka sha’anin dimke-dimken na gida.

A dubi bidiyo 02:46