Mace mai sana′ar alewar cakulan a Nijar | Himma dai Matasa | DW | 15.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mace mai sana'ar alewar cakulan a Nijar

A Jamhuriyar Nijar, wata matashiya da ke karatun digirinta na biyu, ta rungumi sana'ar yin alewar cakulan mai kwakwa, domin dogaro da kanta.

A dubi bidiyo 01:49