Mace mai koyawa maza noma | Duka rahotanni | DW | 09.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mace mai koyawa maza noma

Manoma da makiyaya sama da 2000 ne Maryam Gumel, matashiya masaniyya harkar noma da kiwon zamani ta horar a Kaduna, tun lokacin da ta kammala karatu a jami’a.

A dubi bidiyo 01:46