Ka iya yin bayani gamsasshe a kowane yanayi sosai yadda za a fahimce ka. Za ka iya bin rubutu mai tsauri sannan ka yi bayaninka filla filla a tsanake. An tsara garabasar ne don masu koyo da ke son bunkasa kwarewarsu a harshen Jamusanci a mataki na B2 na Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna.