Ka iya fahimtar dukkan muhimman lamura da bayanai idan aka yi amfani da amintaccen harshe sannan kuma za ka iya kwatanta abubuwan da ka sani da wadanda ka ke sha'awa yadda ya kamata. Jerin kwasa kwasanmu na mataki na B1 cikin Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna kan taimaka maka ka fadada kwarewarka a harshen Jamusanci akan darussan da suka danganci rayuwar yau da kullum.