Koyi saukakan yankunan jimla da kuma jimloli da suka danganci darussan da aka saba da su: Gabatar da kanka sannan ka tambayi sauran sunayensu da kuma inda suka fito. Jerin kwasa kwasanmu na mataki na A1 a cikin Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna yana samar da ilimin farko na Jamusanci.