Legas: An haramta amfani da acaba | Duka rahotanni | DW | 05.02.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Legas: An haramta amfani da acaba

Haramta amfani da ababen hawan ya biyo bayan hadura da cunkoso da gwamnatin jihar Legas ta ce suke haifarawa, dole ta dauki matakin duk da suka da ta ke ci gaba da sha daga masu sana'ar da wadanda ke dogaro da ababen hawan a zirga-zirga.

A dubi bidiyo 03:01