Lauya mai fafutuka wajen kawar da rashin adalci a Yuganda | Duka rahotanni | DW | 07.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Lauya mai fafutuka wajen kawar da rashin adalci a Yuganda

Nicholas Opiyo dan shekaru 37 kana lauya mai rajin kare hakkin dan Adam ya shiga shari'u masu sarkakakiya inda shi da jama'arsa suka kalubalanci dokar hana luwadi a Yuganda wanda hakan ya sa ya samu lambar yabo ta German Africa Prize.

A dubi bidiyo 01:41