1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari 25.11.2022

November 25, 2022

Shirin wannan mako ya yi nazari a kan matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da ke da nasaba da yawan damuwa ko kunci da liktoci ke cewa tana karuwa cikin al'uma musamman a Afirka.

https://p.dw.com/p/4K5NL