Salon rayuwaLafiya Jari: 19.09.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaZainab Mohammed Abubakar09/30/2023September 30, 2023Kadaici ko kadaitaka wani yanayi ne da mutum kan nisanta kansa da sauran jama'a, Shin wadanne irin illoli ke tattare da wannan musamman ga lafiyar mutum, kuma ta yaya za a shawo kansa? Shirin lafiya jari ya amsa wadannan tambayoyi daga kwararru. https://p.dw.com/p/4WzFpTalla