1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Lafiya Jari

Aliyu Muhammad Waziri LMJ
September 14, 2020

Mata masu juna biyu a Najeriya, kan fuskanci tsangwam har ma da cin zarafi daga jami'an jinya. Wannan dai kan faru ne galibi lokacin da suke tsaka da nakuda, suka kuma je asibitin yayin haihuwa. Wannan batu dai shi ne Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.

https://p.dw.com/p/3iPQ5