1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin Wasanni

Suleiman Babayo
January 6, 2020

Yadda ta kaya a gasar kokuwar gargajiya ta shekara-shekara da aka gudanar a Jamhuriyar Nijar, bikin dai ya dauki hankulan al'umma ba a Nijar kadai ba har da wasu kasashen nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3VmCD

Labarin Wasannin ya duba yadda aka gudanar da gasar kokuwar gargajiya ta shekara-shekara a Jamhuriyar Nijar, bikin dai ya dauki hankulan al'umma ba a Nijar kadai ba har da wasu kasashen nahiyar Afirka.