1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin wasanni

Gazali Abdou Tasawa
August 26, 2019

A cikin shirin muna dauke da yadda ta kaya a wasannin Bundesliga ta Jamus, da wasannin lig-lig na Tarayyar Turai, a yayin da za a ji cewa kasar Masar ta fito da gasar kwallon kafa ta mata.

https://p.dw.com/p/3OVU3

A cikin shirin muna dauke da da karin bayanin yadda ta kaya a karshen mako a wasannin lig-lig na Tarayyar Turai, a yayin da a kasar Masar  wata sabuwar gasar kwallon kafa ta mata ce mahukuntan kasar suka fito da ita a karon farko. Akwai sharhi kan wasu wasannin ciki har da na kwallon tennis ku saurari shirin don jin karin bayani.