Labarin Wasanni: 23.03.2020 | Zamantakewa | DW | 23.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Labarin Wasanni: 23.03.2020

A cikin shirin zaku ji karin haske kan matakan dakatar da gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya wato Olympics, sakamakon annobar cutar Coronavirus ko COVID-19 da ke shafar numfashi da ma yadda cutar ta janyo dakatar da harkokin wasanni a duniya.

Saurari sauti 09:57