Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Kungiyoyin 'yan ta'adda sun kaddamar da jerin hare-hare, tare da kisan fararen hula 27 a wasu sassan arewacin Burkina Faso mai iyaka da Mali da Jamhuriyar Nijar.
A wannan Litinin aka bude taron sake gina kasar Ukraine a Lugano na kasar Switzerland. Amma masu sharhi na ganin ana son riga malam masallaci a gina kasar da ke tsakiyar yaki.
Kasar Denmark ta fada cikin jimami bayan da wani dan bindiga ya bude wuta a wasu rukunin shaguna a birnin Copenhagen inda nan take ya hallaka mutum akalla uku.
Shiri na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
Nan gaba a 15:30 UTC: Tomorrow Today