Kungiyoyin fararen hula na fiskantar zargi a Nijar | Siyasa | DW | 20.08.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kungiyoyin fararen hula na fiskantar zargi a Nijar

Kungiyoyin na fiskantar zargin kasancewa "'yan amshin shata" ne ga 'yan siyasar kasar, har wasu na zargin wani kawancen da aka kulla tsakaninsu da 'yan adawa a matsayin wata hanya ta cimma manufofin gwamnati.

A wannan makon mun yi rahotanni da dama dangane da rikicin siyasar da ke neman ritsawa da kungiyoyin fararen hula saboda rawar da ake zargin suna takawa a fagen siyasa.

Ga wasu daga ciki mun yi muku tanadi a nan kasa:

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin