Kungiyar rawa ta ″Tchado Stars″ a Chadi | Himma dai Matasa | DW | 04.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kungiyar rawa ta "Tchado Stars" a Chadi

Aleva Ndavogo Jude, shi ne shugaban "Tchado Stars", wata kungiyar masu rawa a kasar Chadi. Ya na kula da yara maza 30 zuwa 40, masu shekaru tsakanin takwas zuwa 28. Ya na mayar da su wajen iyayan su tare da samar musu aikin yi.

A dubi bidiyo 03:49
Now live
mintuna 03:49