Kula da wadanda shan kayan maye ya illata | Duka rahotanni | DW | 11.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kula da wadanda shan kayan maye ya illata

A Najeriya ana fuskantar karancin cibiyoyin kula da wadanda shan kayan maye yai wa illa, kalilan din da ake da su kuma ana zargin suna bin hanyoyi masu tsauri da ke zama tamkar na cin zarafin dan Adam wajen kula da su. Ku biyo mu cikin wannan faifen bidiyon.

A dubi bidiyo 03:53