Koyar da matasa sana′oi da samar musu da ayyukan yi a Laberiya | Himma dai Matasa | DW | 09.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Koyar da matasa sana'oi da samar musu da ayyukan yi a Laberiya

Barbara Ketter na jagorantar shirin Kick For the Future a Monrovia. Kungiyar YOCADS ta na horas da matasa tare da taimaka musu samun aiki. Ta samar wa da matasan guraben aiki 200.

A dubi bidiyo 03:18