Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini | Media Center | DW | 09.11.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Kotu ta ce a kai Bawa gidan yari don raini

Babbar kotu da ke Abuja ta nemi a tasa keyar shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa zuwa gidan yari saboda kin bin umurnin kotu, lamarin da ya haifar da martani mai zafi a kan wannan batu da ya zama ba sabon ba.