1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin sasanta masu rikici da juna a Afganistan

Usman ShehuJuly 8, 2019

Kasar Jamus da hadin gwiwar kasar Qatar sun gayyaci kungiyar Taliban da sauran masu dauke da makamai a kasar Afganista, izuwa taron sasantawa a birnin Doha, domin duba makomar Afganistan da rikici ya dai-daita.

https://p.dw.com/p/3LlGi