Kokarin magance kwararar bakin haure daga tushe | Zamantakewa | DW | 11.08.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kokarin magance kwararar bakin haure daga tushe

Jamus na shirin kaddamar da wani tsari na Plan Marshall da zai taimaka wajen yaki da kwararar 'yan ci rani masu zuwa Turai ta barauniyar hanya daga kasashen Afirka.

Niger Agadez Bild 1 Konvoi mit Migranten verlässt Agadez

Babbar mota dauke da 'yan ci rani a jihar Agadez.

Bayan kasar Senegal da ya ziyarta, Ministan ma'aikatar hadin kan tattalin arziki da raya kasa na Jamus Gerd Müller, ya ce idan har ana son a kawo karshen lamarin kwararar baki 'yan ci rani galibin su matasa, sai kasashen yammacin duniya sun ba da himma wajen saka jari a nahiyar Afirka na tsawon shekaru da dama.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin