1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin haramta hijabi ga 'yan mata a Jamus

Lateefa Mustapha Ja'afar YB
September 4, 2018

A yayin da kasashe da dama na Turai suka hana sanya Burka ko hijabi da ke rufe fuskar matan Musulmi baki daya a Jamus wata jiha na kokarin hana sanya hijabi ga yaran da shekarunsu ba su kai 14 ba.

https://p.dw.com/p/34IGN