1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin bunkasa yawon bude ido a Senegal

September 7, 2016

Mutanen kauyen Dindefélo na kasar Senegal sun dau matakin kare birran dajinsu. Suna fatan yin hakan zai jawo masu bakin masu yawon bude ido.

https://p.dw.com/p/1JsJX