Kirimiya wani yanki ne da ke kusa da cikin kasar Ukraine wanda Rasha da Ukarine ke takaddama a kansa.
Yankin Kirimiya ya kasance wani bangare na kasar Ukraine a shekara ta 1991 bayan da hadaddiyar daular Soviet ta ruguje. A cikin shekara ta 2014 ne Rasha ta maida yankin na Kirimiya karkashin ikonta wanda hakan ya haifar da rikici tsakninta da Ukraine.