Kawo sauyi a rayuwar Zabiya a Tanzaniya | Himma dai Matasa | DW | 07.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kawo sauyi a rayuwar Zabiya a Tanzaniya

Rayuwar Zabiya a Tanzaniya na cikin hadarin fuskantar kisa saboda canfi da bokaye ke yi na cewar ana iya yin amfani da sassan jikinsu domin yin arziki.

A dubi bidiyo 03:20