Katsina: Mai sana′ar tace hotunan bidiyo | Himma dai Matasa | DW | 23.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Katsina: Mai sana'ar tace hotunan bidiyo

Wani matashi a Jihar Katsina da ya kammala karatun HND bangaren aikin jarida babu aikin yi ya bude gurin computer inda yake sana'ar tace hotuna masu motsi wato bidiyo dama daukar hotunan wurin tarukan daurin aure ko suna.

A dubi bidiyo 01:39