Katsina: Gada ta rushe sakamakon ambaliya | Duka rahotanni | DW | 16.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Katsina: Gada ta rushe sakamakon ambaliya

Al'ummar kananan hukumomin Batsari da Safana da Danmusa da kuma Jibiya da ke jihar Katsina a Najeriya, sun shiga wani yanayi sakamakon yadda hanyar da ta hada kananan hukumomin ta rabe. Wata gada da ta hada kananan hukumomin ce dai ta rushe sakamakon ambaliyar ruwa.  Hakan dai ya kawo koma bayan a harkokinsu na yau da kullum.

A dubi bidiyo 02:58

Wata gada da ta hada kananan hukumomin ta rushe sakamakon ambaliyar ruwa.  Hakan dai ya kawo koma bayan a harkokinsu na yau da kullum.