Kasuwar manoman kayan kamshi ta bude a Zanzibar | Himma dai Matasa | DW | 03.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kasuwar manoman kayan kamshi ta bude a Zanzibar

Patrick Stancilaus Maganga na Zanzibar yana da masaniya kan kayan kamshi na abinci. Ya zama jagoran manoma kan wannan harka. Tare da sauran manoma sun kirkiri kasuwar kayayyakin. Sun gano kasuwar duniya ta wajen sayar da kayan kanshin da kashi 100 bisa 100 aka noma su da takin gargajiya.

A dubi bidiyo 03:06