Kasuwar hada-hadar dankali a Sokoto | Duka rahotanni | DW | 18.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Kasuwar hada-hadar dankali a Sokoto

Al'umma na kokawa da yadda dankali ya yi tsada a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da al'ummar ke fama da matsin tattalin arziki.

A dubi bidiyo 02:45