Kashi na 52 – Lokacin wasan kwakwalwa | Radio D Teil 2 | DW | 18.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 2

Kashi na 52 – Lokacin wasan kwakwalwa

Kafin mu kammala, dalibai Jamusawa na iya sake gwada fahimtarsu da saurare ta hanyar wasan kwakwalwa. Eulalia da Compu sun gabatar da wani aiki na saurare guda hudu da ake bukatar amsarsu. Wadanne kalmomin ne babu?

A kashi na karshe, tawagar Radio D sun yi tunanin wani abu na musamman. Eulalia ta yi wata tambaya wadda masu saurare za su canki wadansu kalmomi. Compu ta bayar da wata mafita, kuma duk wanda ya saurari kashe-kashen nan guda 25 zai iya amsawa ba tare da an taimaka masa ba. A tura amsoshin zuwa bildung@dw.com. Duba da irin tarin aikin da aka yi, Farfesa kuma ya hutar da kowa daga yin wani aiki na nahawu.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa