Kashi na 50 – Jamusanci ga wadanda ba yarensu ba ne | Radio D Teil 2 | DW | 18.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Radio D Teil 2

Kashi na 50 – Jamusanci ga wadanda ba yarensu ba ne

Wannan karon Jan ya ziyarci wata makaranta da ke da wata sabuwar hanyar koyar da Jamusanci. Ya tambayi daliban dalilin da ya sa suke koyon Jamusanci bayan harshensu na uwa, da abin da suke so su yi a rayuwa.

Jan ya hada rahoto daga wata makaranta wadda kashi 80 na dalibanta 'yan gudun hijira ne, ya kuma gabatar musu da wata dabarar koyon Jamusanci. Nan ya hadu da Vladimir da Yen-Lin da Gülseren wadanda suka fada masa yadda suka ji a harsuna biyu dabam-dabam, da kuma wuyar da suke fuskanta wajen koyon Jamusanci.
A wannan karon Farfesa ya saukaka wa masu saurare don ya tsaya ne ga kananan darussan nahawu. Ya yi bayanin yankin jumla mai nuna lokaci, wanda ke farawa da mahadi "bevor", don nuna aiki a shudadden lokaci.

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa